<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>396</hymn_number>
<title>Da Hannuna Biyu Zan Yi Aikinka LW396</title>
<lyrics>[V1]
 1) Da hannuna biyu zan yi aikinka
 Baki zai yi ta yabonka.
 Da kunnena biyu zan ji maganar
 Murya ta riƙa rairawa.

[V2]
 KORUS
 Ya Allah, ni na zo, amshi dukan rai na yau
 Ya Allah, ni na zo, kada in ƙara zunubi.

[V3]
 2) Da ƙafa biyu na ka hanya
 Zuwa gidanka can sama
 Da ido zan karanta labarin
 Yesu da dukan ƙamnarka.
 Korus

[V4]
 3) Riƙe dukan zuciyata, ya Ruhu
 Muryarka ina saurara,
 Duk kwanakina zuwa mutuwa,
 Ina so in yi shaida.
 Korus</lyrics>
</song>